POWER JAMS RADIO

A Zeno.FM Station google.com, pub-7935900558276590, DIRECT, f08c47fec0942fa0

Saturday, 12 October 2019

An saki jerin sunayen wadanda zasu lashe lambar yabon Headies Awards 2019


Masu shirya babbar bikin daraja mawaka wato “The Headies” a ranar 1 ga watan October sun saki jerin sunayen wadanda zasu karbi lambar yabo a shekarar 2019. 

Masu shiryawa sun bayyana cewa akwai rukunoni 23 wanda za’a tantace mawaka wanda suka samu shiga daga watan Januaru na shekarar 2018 zuwa watan Yuli na shekarar 2019. Wannan shine karo na 13 wanda za ayi mai taken “Power of a dream” wato “Ikon mafarki” wanda za ayi a ranar 19 ga watan October, 2019.Burna Boy shi yafi kowa fitowa a cikin rukunoni takwas wanda suka hadu da rukunin Headies Viewers Choice, Song of the year (wato waka ta shekara), Artist of the year (mawaki na shekara), Album of the year (kundin fefen shekara), Best Collabo (wakar gamayya da tafi tasiri), Best music Video (bidiyon da yafi fice), Best R&B/Pop Album (Fitaccen kundin fefen R&B ko Pop), Best pop Single (wakar salon pop wanda tafi fice) da Best Recording of the year (wato bakandamiyar wakar da tafi samun karbuwa acikin al’umma).


Mr Eazi, Teni da Burna Boy sun fito cikin jerin wadanda zasu lashe lambar yabo na The Headies 2019
Vector da Davido zasu yi sabuwar aiki

Davido da Vector
Mawaka da dama sukan yi gammaya a kan wata waka idan lokacin hakan ya kai amma wannan gammayya tsakanin Davido da Vector daya ne daga cikin gamayyan da zai bawa masoya mamaki.

Mawakan biyu sun bayyana zasu fito da sabon aiki mai suna COMFORT nan ba da jimawa ba a kan shafin suna Instagram. Duba da sanarwan da suka yi, wannan zai zama daya ne daga cikin aikin da Vector zai saka a cikin sabon kundin fefen EP din sa mai taken Vibe Before Teslim.
Sarkodie ya lashe lambar yabo a BET Hip-hop AwardsMashahurin mawakin dan kasar Ghana Sarkodie ya shigar da sunan sa cikin kundin tarihi a yayin da ya zamo mutumin farko da ya fara lashe kundin Best International Flow act a taron BET Hip-hop Awards na 2019.

Taron kambawar wanda aka gudanar a Cobb Energy Performing Arts Center dake Georgia a kasar Amurka, Sarkodie shi ya zama gwarzo a wannan rukuni. Akwai mawaka irin su Falz The BadGuy daga kasar Najeriya, Ghetts daga kasar Ingila, Kalash daga kasar France, Little Simz daga kasar Ingila, Nasty C daga kasar Firka ta Kuda da Tory Lanez daga kasar Kanada.
A lokacin da ya hau kan mumbari domin karbar lambar yabon, Sarkodie yace “Ina so in mika matukar godiya ga Ubangiji da iyali na kuma na sadaukar da wannan lambar yabo ga ‘ya ta Titi…ina kyautata zaton cewa Afirka ta jima ana damawa da ita kuma yanzu lokaci ya karato.Wannan lokacin mu ne kuma ina kira da babban murya kowannen ku, ya koma gida domin duk wanda ya bar gida, gida ya bar shi”.

Sunday, 6 October 2019

Nomiis Gee - Wonder Woman featuring Just PaulNomiis Gee dropped this exclusive single titled Wonder Woman under his indie label KaiKauce Class.


The song features Just Paul in the hook and the song relays a message about what he feels about his wonder woman. A soothing but energetic song with strong guitars played to show the emotions buried within this song, Nomiis Gee is well known for delivering dope lines any day, any time.


The video was shot in 2 countries (Niger Republic and Nigeria) with a rich display of the Tuareg culture portrayed in the song. Kindly watch below.

Tuesday, 1 October 2019

Rapture - The Clash

After the release of his last single “To The Air” for the love of Rap music. Rapture decides to drop a top notch single titled THE CLASH, a single off his forthcoming mixtape titled Ransome.

Show some love, stream and download below.

Saturday, 31 August 2019

Aryan DC - Rap Ba Hauka Bane

Aryan DC.  [Usman N. Ibrahim] is a Nigerian Hip hop Artist. Aryan DC is a native of Borno state, born and raised in Maiduguri. He studied Technical Education in Ramat Polytechnic Maiduguri.

Aryan left his homeland Maiduguri and moved to FCT Abuja at the height of the insurgency after a deadly attack on his neighbourhood which resulted in much loss of lives and properties.He is currently signed to Legendary Multi Track Records “LMTR”.

He released his first hit single titled “Rap Ba Hauka Bane” which means “Rap ain't Madness”. The video narrates Aryan DC in a kingly position with stunts from a Mercedes Benz cruising round the neighbourhood. Along with him is a pitbull keeping him company while the ladies look dead serious as hip-hop vixens.

Below is the visuals to the song Rap Ba Hauka Bane. Follow Aryan DC on Social Media:
Facebook
Twitter
Instagram


Aryan DC - Rap Ba Hauka Bane

Wednesday, 7 August 2019

NOMIIS GEE IS NOW A FATHER

Nomiis Gee and his new son

Aminu Abba Umar a.k.a Nomiis Gee a.k.a The Hausa Hip-hop Ambassador has just been delivered of a bouncing baby boy.
Shortly after the delivery, Nomiis Gee was all full of smiles as he took the time to post the picture of his newborn.

Meanwhile, his wife is in good health and all ready to go home. Here are some pictures of the new born baby.
Nomiis Gee Jr.

Moment of joy for Nomiis Gee
There were messages of congratulations as well on his personal Instagram page were a lot messages kept pouring in. Read some below.
We at Hausa Hip-hop and the entire hip-hop world are saying CONGRATULATIONS TO THE HAUSA HIP-HOP AMBASSADOR.

BRAND NEW!!!

Bmeri Aboki to release All Eyes On Me

Bmeri Aboki is a renowned Hausa Hip-hop artist based in Lagos Nigeria. Born and bred in Agege, he has carved a niche for himself...