Tuesday, 14 November 2017

Adam Zango zai saka wando daya da masu masa zargin karya

Adam A Zango yace duk macen dake zargin sa da yin lalata da ita kafin ya saka ta a fim ta fito fili ta bayyana ma duniya
Fitaccen jarumin fina-finan hausa kuma mawakin hausa Adam A.Zango ya bayyana da abun dake ci masa tuwo a zuciyar sa kuma ya shirya damawa da duk wanda ke neman lalata masa suna.
Jarumin 'Gwaska' ya fitar da fushin sa a shafin sa na kafar sadarwa ta instagram inda ya kira kansa da damisa kuma wanda ya nemi shi da fada ba ya neman zaman lafiya.
"Kayi kuskure daka tada damisa dake bacci. Ka dau alkawarin ganin na fadi daga daukakan da na samu, wannan ya nuna cewa kuna karkashi na.... .don haka mu zuba mu gani shege ka fasa dani daku." ya rubuta.
Kana a wani sako da ya kara fitar, shaharren jarumin ya bukaci mata dake masa zargi na yin lalata da mace kafin ya bata damar fitowa a fim dinshi ta fito fili ta bayyana ma jama'a.
"DUK WADDA DA TACE SAINA NEMETA KAFIN IN SAKATA A FILM TA FITO GIDAN TV KO REDIO STATION TA FADAWA DUNIYA. IDAN KUMA TA RUFA MIN ASIRI ALLAH YA TONA MATA NATA ASIRIN."
Tun ba yau ba ake zargin yan wasan kannywood da yin lalata da mata kuma sun fito fili wajen musanta wannan zargin da ake masu.
A baya jarumai sunyi tsokaci game da wannan zargin da ake masu, domin karanta tsokacin da suka yi latsa nan.
**An dago labarin ne daga shafin PulseHausa

Nazir M Ahmad zai kai gidan talebijin kara kotu a kan miliyan 100 don amfani da fasahar sa ba tare da izini ba


Nazir M. Ahmad ya bukaci gidan talebijin da biyan diyar N100M kan amfani da wakar shi ba tare da izinin shi
"Suna amfani da ita bada izinina ba kuma mun nemi su fada mana dalili sun yi shiru, shine muka ce za mu bi hanyar da ta dace domin karbar hakkinmu" a cewar mawakin.
Shahararren mawaki hausa Nazir M.Ahmad ya nemi wani gidan telebijin da ta biya diyar naira miiliyan dari (N100M) kan amfani da wakar shi da suka yi a wata fim da suka fitar ba tare da sun nemi izinin shi.
A bisa labarin da Rariya ta wallafa a shafin ta na Facebook, mawakin yace Ebonylife tv tayi amfani da wakar sa mai suna "Bincike" a cikin shirin Sons of the caliphate ba tare da sun nemi izinin ba kuma da ya tuntubi su game da dalilin da ya sanya suka aikata haka amma sunyi shuru.
Shirin fim da mawakin ke zargin cewa anyi amfani da wakar shi a matsayin kidin taushi ba tare da izinin shiplay
Shirin fim da mawakin ke zargin cewa anyi amfani da wakar shi a matsayin kidin taushi ba tare da izinin shi

Nazir Sarkin waka yace sanadiyar haka ya zai bi hanyar da doka ta amince dashi wajen kwato hakkinsa kuma lauyoyin sa sun tura masu rubutu game da lamarin.
"suna amfani da ita bada izinina ba kuma mun nemi su fada mana dalili sun yi shiru, shine muka ce za mu bi hanyar da ta dace domin karbar hakkinmu." yace.
Mawakin wanda yace ya tanaji duk wani hujjan da kotu ke bukata ya kai karar su kotu kuma ya bukaci su da biyan shi domin doka ta bashi damar yin haka.
Pulsehausa ta tuntubi gidan telebijin game da zargin da mawakin yake yi amma sunyi kunnen doki game da lamarin inda suke cewa basu da labarin haka.
A bisa rahoton, mawakin yace baya sakaci game da ayyukan shi na fasaha shiyasa yaike masu dokar hakkin mallaka kuma lokaci kawai suke jira domin gabata a gaban kotu.
Daga karshe ya baiwa sauran abokanan sana'ar shi shawara da su kula da duk abinda ya shafe su ta hanyar mallakar hakki domin zai taimaka wajen kare mutuncin hakkin kayan su.
**An dago labarin nan daga shafin Pulsehausa.

Sunday, 5 November 2017

LARABEEY - MY TIME Ft BOC


Alooo Fam's Larabeey aka The Mic Burner is a young prodigy in the rap game. He drops this exciting single off his anticipated release of his first EP to be titled "BADDEST" titled LOKACI NA.

LOKACI NA which means "MY TIME" is a typical rap song which features BOC MADAKI and the lyrical flow by both artists is so amazing.

Larabeey is also planning on releasing a visual to the song WASAN ALJANU which should be hitting your screen soon.

Connect with Larabeey via
INSTAGRAM: @larabeey_ 
TWITTER: @larabeey_

DOWNLOAD

Saturday, 4 November 2017

Mixter Bash - Gauta Ft Billy O


A brand new dope collaboration from Mixter Bash a.k.a Mixter More Music titled "Gauta".

The song features Billy O and it is another amazing song that a lot of hiphop listeners will so much ravish and cherish.

Gauta is a word which means Garden Egg and we here don't know why the song has such a unique title. Maybe the emcees are hungry!

Find out by downloading this song exclusively here.

PRINCESS FIXXY - JARUMA


You may not know Princess Fixxy yet but I promise she should be on your radar. She's a dope rapper from Northern Nigeria who recently started to blow up. She has a rough flow with a feminine look akin to Nicki Minaj, or Lil' Kim.

She release her ​first track title "Jaruma" off her new label Hausatop Records, which was produced by sonikman.

She's the type of artist that makes Fast hip-hop rap because her sound is unlike anything hip-hop has seen before. People try to discredit artists like her but they shouldn't, because she has a clear message and an aesthetic to back it up.

The girl is sick. Great voice, great style, great flow. And she goes so hard download and enjoy!!!

DOWNLOAD

ELSAMAD - BAD GYAL Ft JAMAL

ELSAMAD is an upcoming artist based in Abuja. He drops this unique song titled BAD GYAL. The song was produced by Arewa Beatz.

The song  has a groovy/relaxing tempo. A typical Afro-pop song, ELSAMAD features Jamal. The song is a good song that dj's can add up to their playlist. With a catchy hook, the bad gyals wont hesitate to turn up on the dance floor.

Kindly download and feel the song.

DOWNLOAD

Connect with ELSAMAD via Instagram: @elsamad360

BRAND NEW!!!

Nomiis Gee - Fatima Ft Morell

After dropping the #1 trending single at the moment with the conscious song Babu Lokacin Bata Lokaci , Nomiis Gee surprisingly dropped ...

TRENDING POST(S)