![]() |
Davido da Vector |
Mawaka
da dama sukan yi gammaya a kan wata waka idan lokacin hakan ya kai amma wannan
gammayya tsakanin Davido da Vector daya ne daga cikin gamayyan da zai bawa
masoya mamaki.
Mawakan biyu sun
bayyana zasu fito da sabon aiki mai suna COMFORT
nan ba da jimawa ba a kan shafin suna Instagram. Duba da sanarwan da suka yi,
wannan zai zama daya ne daga cikin aikin da Vector zai saka a cikin sabon
kundin fefen EP din sa mai taken Vibe Before Teslim.
No comments:
Post a comment