Sunday, 28 July 2019

Beyonce - The Lion King - The Gift Albumthe lion king

Beyonce Knowles ta saki sabon kundin fefen ta mai taken Lion King wanda ke kunshe da fittatun mawaka daga kasashen afirka.

Kundun fefen wanda ya fito a cikin water Yuli, ya samu shigowar mawaka irin su Wizkid, Burna Boy, Tekno,Tiwa savage, Yemi Alade, Mr Eazi da sauran mawakan kasashen Africa irin su Shatta Wale, Busiswa, da dai sauran su.the lion king tracklist

Lion King wanda ya samu inkiyar The Gif wato Kyauta, yana kunshe da wakokin da aka saka cikin asalin
fim din da aka saka cikin shekaran nan daga kamfanin Disney movie wanda suka dau nauyin sa.

A cikin kundin fefen ta yi gamayya da mawakan kasar amurka irin su Kendrick Lamar, Childish Gambino,
Jessie Reyez, Blue Ivy Carter, Saint John, Tierra Whack, Jay Z don ganin aikin ya zama fittacen aiki mai daukan hankalin masu sauraro.

DOWNLOAD BEYONCE-THE LION KING (THE GIFT ALBUM)Zip File

No comments:

BRAND NEW!!!

Nomiis Gee - Fatima Ft Morell

After dropping the #1 trending single at the moment with the conscious song Babu Lokacin Bata Lokaci , Nomiis Gee surprisingly dropped ...

TRENDING POST(S)