Thursday, 7 December 2017

Gwamnatin Najeriya zata sa NIPOST a kasuwa

Saboda sakonni da wayar salula ke bari a tura, kamfanin NIPOST ya samu raguwar tagomashi, ta yadda har ta kai gwamnatin tarayya zata yi gwanjon kamfanin.

Mista Adebayo Shittu, ministan sadarwa, ya tabbatar da cewa gwamnati zata sayar da kamfanin sadarwa na NIPOST, wanda a yanzu sai ta wayar salula ake tura sakonni, an dena turawa ta NIPOST. Shi dai kamfanin na NIPOST, ya zamo kamfani mai yawan kadarori, sai dai baya samun riba, ba kuma tagomashi kamar da. 


Cikin kadarori da gwamnatin zata yi gwanjon su, akwai Tafawa Balewa Sakwaya, NIPP na wutar lantarki, da national arts theater.

No comments:

BRAND NEW!!!

Nomiis Gee - Fatima Ft Morell

After dropping the #1 trending single at the moment with the conscious song Babu Lokacin Bata Lokaci , Nomiis Gee surprisingly dropped ...

TRENDING POST(S)