JARIDA RADIO LIVE!

Friday, 1 December 2017

Charley Boy da Adeyanju sun gudanar da zanga-zanga a gaban ofishin jakadancin kasar Libya

Shahararren mai wasa da babur kuma mawakin Najeriya Charles Oputa wanda aka fi sani da Charley Boy da tsohon shugaban matasan jam’iyyar PDP Deji Adeyanjo sun jagoranci zanga-zangar da aka gudanar a gaban ofishin jakadancin kasar Libya dake Asokoro Abuja. 

Charly Boy da Adeyanjo tare da wasu kungiyoyin kare hakkin dan Adam sun gudanar da zanga-zangar ne a yau 30 ga watan Nawumba da nuna rashin amincewar su da fataucin bakaken fata da ake yi a kasar Libya.

A ranar Talata shugaban kasa Ghana Nana Akufo Ado ya soki kungiyar gamayyar kasashen Afrika AU akan fataucin bakaken fata da ake yi a kasar Libya. Charley ya jagoranci zanga-zanga a gaban ofishin jakadancin kasar Libya Charley ya jagoranci zanga-zanga a gaban ofishin jakadancin kasar Libya Shugaban kasar Ghana yace abun kunya na kungiyar AU ace ana Fataucin yan Afrika a nahiyan Afrika.

Bisi Alimi Shugaban kasa Najeriya Muhamadu Buhari ya bayyana takaicin sa akan yadda ake sayar da yan Najeriya kamar awaki a kasar Libya. Muhammadu Buhari yayi alkwarin daukan matakin da zai hana yan Njaeriya cincinrundo zuwa kasashen waje. 

Shugaban kasar Ghana yace abun kunya na kungiyar AU ace ana Fataucin yan Afrika a nahiyan Afrika. 

Shugaban kasa Najeriya Muhamadu Buhari ya bayyana takaicin sa akan yadda ake sayar da yan Najeriya kamar awaki a kasar Libya. Muhammadu Buhari yayi alkwarin daukan matakin da zai hana yan Njaeriya cincinrundo zuwa kasashen waje.

No comments:

BRAND NEW!!!

Nomiis Gee - Fatima Ft Morell

After dropping the #1 trending single at the moment with the conscious song Babu Lokacin Bata Lokaci , Nomiis Gee surprisingly dropped ...

TRENDING POST(S)