POWER JAMS RADIO

A Zeno.FM Station google.com, pub-7935900558276590, DIRECT, f08c47fec0942fa0

Thursday, 30 November 2017

DON R - DAI DAI NE

DON R a.k.a AREWA FINEXT is a sensational artist who has rejuvenated his own game in a unique and explicit way. He drops this exciting, juicy rhythmic dance song titled Dai Dai Ne.

Download and find out why he thinks everything is Dai Dai Ne with the repetitive and catchy hook bringing out the  joy in the entire song. The lyrical flow by the artist is awesome

Don R is presently working on releasing  a new single which will feature Mai Martaba soonest. Enjoy this dope song while you anticipate the release of this new single.


DOWNLOAD

Hook up with Don R via
Instagram: @IamDonR
Twitter: @IamDonR

Tuesday, 21 November 2017

WICHY SKILLS - BUM SHORT

WICHY SKILLS doesn’t give less as we all know of him. He fired down again to wow us on this classic tune he titled “BUM SHORT“. 

Wichy Skills is sure going to be a force to be reckoned with as he has a unique "ragga" style that is deeply afro-centric and electrifying. He has maintained a level of consistency recently. 

BUM SHORT  is a typical dancehall song with a catchy melod and it will surely make you wine and move to the dance floor. The song was mixed by CMAN.

Before then, enjoy this dope jam titled "BUM SHORT".
DOWNLOAD

Daddy Fresh Jamal - Bani Kadai Bane

Daddy Fresh Jamal drops this spanking new song titled BANI KADAI BANE.

This is the second single this year for the radical hausa hiphop representative. He has been working on a low key prior to this song and without any anticipation, he had to let his fans know that he is not alone which he translated to "Bani Kadai Bane"

Download and get to find out why Daddy Fresh Jamal says Bani Kadai Bane in this top notch joint that everyone should have on their playlist.

DOWNLOAD

Maryam Booth ta mayar da martani kan maganar aure da wata tayi mata


Fittaciyar jarumar masana'antar Kannywood Maryam Booth ta mayar ma wata ma'abociyar shafinta da martani mai radadi bisa ga bakan maganar da tayi.
Lamarin ya faru ne sanadiyar sakon talla da jarumar ta wallafa a shafinta na Instagram na wata garabasa da Jaruma empire wanda ke safarar kayan ma'aurat ke bada wa ga kustomomin ta.
Sako ne ga duk mai son samun garabasa amma wata mai suna @fadeelamatawalle mai bibiyan shafinta tayi mata mummunar fassara.
"Allah ya kyauta ya shirya ki. Ashe duk irin ku daya ne. koda yake yanzu nagan Allah ya fara shiryata tanasa dan mayafi. Jaruma mai naira kuma mai kyautar nairori ashe tana baki kudi?. Ashe kina amsan kaya shiyasa kika kasa aure duk da gorontulan da lakanin nata". ta rubuta.

Sakamakon abun da ta rubuta jarumar ta mayar mata da martani kamar haka; "@fadeelamatawalle Baki da labari? @jaaruma_empire tana bani kudi kam ba karya.
@fadeelamatawalle Allah sarki gaki yarinya karama sai uban Shishigility but I don’t blame u I blame tsohuwarki da bata baki tarbiyar “mind ur business ba” ur too young for all this and inkinji haushin rashin aurena DM me ur fathers number".

Bayan wanan cece kuce tsakanin Maryam Booth da mabiyan shafin ta ya faru wasu suka gan cewa abun bai dace ba. Ga abun da wata daga cikin mabiyan ta ta rubuta.
@leema_maitama ta ce "Haka kawai ku kama yarinya da zagi harda ubanta, ai celebrities ba haka suke ba ansansu da hakuri da juria dakuma kawarda ido akan kome zaa gaya musu ki kiyayi bakin dunia @officialmaryambooth".


Bilyaminu Bello ya mutu bayan matar sa ta caka masa wuka har sau uku

Babban ɗan tsohon shugaban jam'iyar PDP Bilyaminu Muhammed Bello ya mutu bayan matar sa ta caka masa wuka har sau uku bisa ga wannan dalilin....
Lamarin ya faru a gidan su dake Wuse 2 nan garin Abuja a safiyar ranar lahadi 19 ga watan nuwamba
Maryam Sanda wanda diyyar tsohuwar mai ruwa da tsaki na bankin Aso Savings ce ta kashe mijin ta Bilyaminu bisa ga zargin cewa yana nema ya kara aure.
Ta neme shi da fada bayan wani sako ta waya da ta gani a wayyar shi tsakanin shi da wata da take zargin cewa sabon maso'iyar shi ce.
Majiyar mu yace tun kafin lamarin ya faru ne Bilyaminu ke fuskantar matsala daga uwardakin sa domin tasha ji masa rauni kan zargin yana neman mata.
Babban abokin marigayin mai suna Mustapha Dikko ya shaida ma manema labarai cewa a ranar da Maryam ta kashe mijin ta, sun samu tsabani ne inda ta bukace shi da ya sake ta. Bayan kai-kawo da suke tayi ne ta caka masa wuka a kirjin sa har sau uku.
Karanta inda wata tayi sanadiyar rasuwar mijinta bayan tayi masa karya. Ita da kanta ta kaishi asibiti bayan laifin da ta aikata amma likitoci basu samu damar ceci rayuwar shi.
Ma'aikatar asibitin sun sanar ma hukumar yan sanda lamarin kuma hukumar tace ana bincike akan lamarin.
A zaman auren su wanda ya kai kimanin shekara biyu, Maryam da bilyaminu sun samu ɗiya yar wata takwas.

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Alex Ekwueme ya rasu a asibiti dake London

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa ya rasu a birnin London
Ya rasu a asibiti inda yake jinya ranar lahadi 19 ga watan nuwamba.
Ya tafi kasar Ingila ranar 18 ga watan nuwamba domin neman maganin rashin lafiyar da yake fama da ita.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Alex Ekwueme ya mutu yana da shekaru 86 a duniya.
Ya rasu a asibiti inda yake jinya ranar lahadi 19 ga watan nuwamba.
Karanta inda shugaban ƙasa yace "Na rasa aboki na kut-da-kut wanda ke tare dani cikin zaman lafiya da lokacin riƙici"
A bisa sanarwan da dan uwansa Igwe Laz Ekwueme ya fitar, Ekueme ya rasu ne a dai-dai karfe 10 na dare.
Alex Ekueme shine mataimakin shugaban ƙasa na farko ta dimokradiya kuma ya rike mukamin tun daga 19709 zuwa 1983 a zamanin mulkin tsohon shugaban ƙasa Alhaji Shehu Shagari.

Tuesday, 14 November 2017

Dr Pure ya saki sabon bidiyon Purity

Dr Pure ya saki sabon aikinsa mai taken PURITY. 

Aikin ya sake ta ne hade da bideon wanda MSK  ne  ya ba da umurni. Wakar daya ne daga cikin wakokin da Dr Pure yaso ya saka a kwanakin baya amma ya dan jinkirta domin aikin bideon. 
Wakar za a iya samu daman kalon sa kai tsaye a shafin sa na musamman a kan Youtube.

Za a iya zantawa da Dr Pure ta instagram/twitter ta wannan addreshin @drpure01.

**An dago labarin ne daga LeadershipHausa

Ricqy Ultra ya saki sabon fefen sa mai taken Welcome To Zoo Road

Shahararen mawaƙin gambara El-Yaƙub Isma’il Ibrahim wanda aka fi sani da sunan Ricqy Ultra ya saki sabon fefen miɗtape wace ya yi wa laƙabin “Welcome To Zoo Road”. 

Fefen wanda ya sake ta ne ranar zagayowar haihuwarsa (wato ranar 26 ga watan Octoba) yana ƙunshe da waƙoƙi  goma sha takwas (18). Wannan shi ne karon farko da aka samu mawaƙin Gambara a Nijeriya ya saki fefen mixtape haɗe da bidiyo trailer wace ke nuna dakantakar fefen da kuwa inda mawaƙin ya fito.

A cewar Ricqy Ultra, ya saki fefen mixtape ɗin ne da wanan laƙabin saboda Zoo Road a nan ya girma, a nan ya wayence sa’an nan, a nan kuwa ya soma harkar waƙar sa. Zoo Road unguwa ce wanda ya ke matuƙar alfahari da ita a cikin birnin Kano domin ta na kunshe da duk abin da ake tunani daga jama’a, sana’a kala-kala, yare, zamantakewa, gidan namun daji, wajajen sayar da hajja da dai sauran abubuwa.
Waƙoƙin da ke kunshe a cikin wannan fefen su ne “Tatsuniya”,”Woman”, “Ghetto Dreams” wace ya gayaci Dr Pure a cikin wakar da kuma “Busy”. Wakokin na cike da adabi masu fadakarwa da kuma labarai a kan abubuwan da suka shafi rayuwar dan adam.
Wannan itace fefen miɗtape na hudu kenan wace Ricqy Ultra ya saka. Fefen mixtapes da ya saka a baya sun kunshi “Hate it or Love it Vol.1”, “Hate it or Love it Vol.2” da kuma “Simply Ultralistic”. Ricqy Ultra yace yana cikin shirin sakan fefen sa na farko a cikin masana’antar wakar wace zai yi wa taken Mahakurci Mawadaci.
Wakokin Ricqy Ultra za a iya samun su ne kai tsaye a shafin sa na yanar gizo a kan www.ricqyultra.com da kuma sauran shafufuka da suke dora wakoki irin na zamani. Za a iya sadawa da Ricqy Ultra a kan instagram da twitter  ta wannan addreshin @ricqyultra.
**An dago labarin ne daga LeadershipHausa

Budaddiyar wasika daga Adam Zango zuwa ga mahassada dake masana'antar Kannywood


Budaddiyar wasika zuwa ga mahassada ta dake masana'antar Kannywood.
Ya roki masoyan sa da su gafarce shi da abubuwan da ya rubuta kuma yayi hakan ne domin an kure shi ne.
Jarumi mai tauraro kuma babban mawakin hausa Adam A.Zango ya fitar da wata sabon wasika zuwa ga mahassadan shi dake masana'antar Kannywood.
Ga wasikar kamar yadda ya wallafa a shafin sa na kafar sadarwa;

OPEN LETTER TO MY HATERS IN KANNYWOOD

Ni ba dan daudu bane kuma ni ba dan maula bane. Sannan ni ba mushiriki bane, bani da malami ko matsafi. Da ALLAH kadai na dogara. Idan kuma akwai malamin da yace na taba zuwa wajansa ko kuma wanda ya taba bani kudi kyauta ba tare da nayi masa aikin komai ba, toh dan girman ALLAH kada ya rufa min asiri tun daga kan yan siyasa, sarakuna, gwamnati, ko masu kudi, ko yammata.... duk abinda dana mallaka a rayuwata gumi na ne ya bani ba dan adam ba...motar hawa, gida ko fili.... Don haka babu wanda ya isa ya sani inyi abinda banyi niyya ba tunda babu wanda ya tayani kare mutuncin daukakata.

DON HAKA TA HANYA DAYA KADAI ZAKU IYA DAKATAR DA DAUKAKATA......HANYAR ITACE KU DAKATAR DA NUMFASHINA, SAI DAI KUMA KASH HAKAN BA'A HANNUNKU YAKE....HABA KUYI TA YAWO DANI KUNA BATA MIN SUNA DON KAWAI ALLAH YA FIFITANI AKANKU.
Kunce min arne kunce min gay kunce min fasiki kunce min mai girman kai amma duk da haka masoyana basu gujeni ba basu daina sayan fina finai da wakokina ba. Haba don ALLAH mai nayi muku duk wanda na taimaka a rayuwata sai ya dawo yana yakata!! Toh na kai bango......billahillazi la'ila ha illahuwa duk wanda ya kara kara tabani saina tona masa asiri. Sannan duk wanda ya rufa min asiri akan abubuwan dana lissafa ALLAH ya tona masa nasa.

Ban kira sunan kowa ba a yanzu amma next time zan kira sunan ko waye idan ya kara bata min suna ....ina da ýaýa ya zama dole in fara kare mutuncina da martaba na kafin yayi affecting dinsu don ALLAH kadai ya san gawar fari....sannan zanja tunga da mabiyana na kannywood.... don a haka ne kadai za'a bam bance tsakanin aya da tsakuwa.... MASOYANA KU GAFARCE AKAN ABUBUWAN DANA RUBUTA, AN KURE NI NE !!".
Wannan ya fito bayan yace zai saka wando daya da masu masa zargin karya a wannan labarin dake nan.
Shi dai wannan jarumin yace zai kira sunan wanda ke neman bata masa suna nan gaba idan har ya kara aikata laifi.

Adam Zango zai saka wando daya da masu masa zargin karya

Adam A Zango yace duk macen dake zargin sa da yin lalata da ita kafin ya saka ta a fim ta fito fili ta bayyana ma duniya
Fitaccen jarumin fina-finan hausa kuma mawakin hausa Adam A.Zango ya bayyana da abun dake ci masa tuwo a zuciyar sa kuma ya shirya damawa da duk wanda ke neman lalata masa suna.
Jarumin 'Gwaska' ya fitar da fushin sa a shafin sa na kafar sadarwa ta instagram inda ya kira kansa da damisa kuma wanda ya nemi shi da fada ba ya neman zaman lafiya.
"Kayi kuskure daka tada damisa dake bacci. Ka dau alkawarin ganin na fadi daga daukakan da na samu, wannan ya nuna cewa kuna karkashi na.... .don haka mu zuba mu gani shege ka fasa dani daku." ya rubuta.
Kana a wani sako da ya kara fitar, shaharren jarumin ya bukaci mata dake masa zargi na yin lalata da mace kafin ya bata damar fitowa a fim dinshi ta fito fili ta bayyana ma jama'a.
"DUK WADDA DA TACE SAINA NEMETA KAFIN IN SAKATA A FILM TA FITO GIDAN TV KO REDIO STATION TA FADAWA DUNIYA. IDAN KUMA TA RUFA MIN ASIRI ALLAH YA TONA MATA NATA ASIRIN."
Tun ba yau ba ake zargin yan wasan kannywood da yin lalata da mata kuma sun fito fili wajen musanta wannan zargin da ake masu.
A baya jarumai sunyi tsokaci game da wannan zargin da ake masu, domin karanta tsokacin da suka yi latsa nan.
**An dago labarin ne daga shafin PulseHausa

Nazir M Ahmad zai kai gidan talebijin kara kotu a kan miliyan 100 don amfani da fasahar sa ba tare da izini ba


Nazir M. Ahmad ya bukaci gidan talebijin da biyan diyar N100M kan amfani da wakar shi ba tare da izinin shi
"Suna amfani da ita bada izinina ba kuma mun nemi su fada mana dalili sun yi shiru, shine muka ce za mu bi hanyar da ta dace domin karbar hakkinmu" a cewar mawakin.
Shahararren mawaki hausa Nazir M.Ahmad ya nemi wani gidan telebijin da ta biya diyar naira miiliyan dari (N100M) kan amfani da wakar shi da suka yi a wata fim da suka fitar ba tare da sun nemi izinin shi.
A bisa labarin da Rariya ta wallafa a shafin ta na Facebook, mawakin yace Ebonylife tv tayi amfani da wakar sa mai suna "Bincike" a cikin shirin Sons of the caliphate ba tare da sun nemi izinin ba kuma da ya tuntubi su game da dalilin da ya sanya suka aikata haka amma sunyi shuru.
Shirin fim da mawakin ke zargin cewa anyi amfani da wakar shi a matsayin kidin taushi ba tare da izinin shiplay
Shirin fim da mawakin ke zargin cewa anyi amfani da wakar shi a matsayin kidin taushi ba tare da izinin shi

Nazir Sarkin waka yace sanadiyar haka ya zai bi hanyar da doka ta amince dashi wajen kwato hakkinsa kuma lauyoyin sa sun tura masu rubutu game da lamarin.
"suna amfani da ita bada izinina ba kuma mun nemi su fada mana dalili sun yi shiru, shine muka ce za mu bi hanyar da ta dace domin karbar hakkinmu." yace.
Mawakin wanda yace ya tanaji duk wani hujjan da kotu ke bukata ya kai karar su kotu kuma ya bukaci su da biyan shi domin doka ta bashi damar yin haka.
Pulsehausa ta tuntubi gidan telebijin game da zargin da mawakin yake yi amma sunyi kunnen doki game da lamarin inda suke cewa basu da labarin haka.
A bisa rahoton, mawakin yace baya sakaci game da ayyukan shi na fasaha shiyasa yaike masu dokar hakkin mallaka kuma lokaci kawai suke jira domin gabata a gaban kotu.
Daga karshe ya baiwa sauran abokanan sana'ar shi shawara da su kula da duk abinda ya shafe su ta hanyar mallakar hakki domin zai taimaka wajen kare mutuncin hakkin kayan su.
**An dago labarin nan daga shafin Pulsehausa.

Sunday, 5 November 2017

LARABEEY - MY TIME Ft BOC


Alooo Fam's Larabeey aka The Mic Burner is a young prodigy in the rap game. He drops this exciting single off his anticipated release of his first EP to be titled "BADDEST" titled LOKACI NA.

LOKACI NA which means "MY TIME" is a typical rap song which features BOC MADAKI and the lyrical flow by both artists is so amazing.

Larabeey is also planning on releasing a visual to the song WASAN ALJANU which should be hitting your screen soon.

Connect with Larabeey via
INSTAGRAM: @larabeey_ 
TWITTER: @larabeey_

DOWNLOAD

Saturday, 4 November 2017

Mixter Bash - Gauta Ft Billy O


A brand new dope collaboration from Mixter Bash a.k.a Mixter More Music titled "Gauta".

The song features Billy O and it is another amazing song that a lot of hiphop listeners will so much ravish and cherish.

Gauta is a word which means Garden Egg and we here don't know why the song has such a unique title. Maybe the emcees are hungry!

Find out by downloading this song exclusively here.

PRINCESS FIXXY - JARUMA


You may not know Princess Fixxy yet but I promise she should be on your radar. She's a dope rapper from Northern Nigeria who recently started to blow up. She has a rough flow with a feminine look akin to Nicki Minaj, or Lil' Kim.

She release her ​first track title "Jaruma" off her new label Hausatop Records, which was produced by sonikman.

She's the type of artist that makes Fast hip-hop rap because her sound is unlike anything hip-hop has seen before. People try to discredit artists like her but they shouldn't, because she has a clear message and an aesthetic to back it up.

The girl is sick. Great voice, great style, great flow. And she goes so hard download and enjoy!!!

DOWNLOAD

ELSAMAD - BAD GYAL Ft JAMAL

ELSAMAD is an upcoming artist based in Abuja. He drops this unique song titled BAD GYAL. The song was produced by Arewa Beatz.

The song  has a groovy/relaxing tempo. A typical Afro-pop song, ELSAMAD features Jamal. The song is a good song that dj's can add up to their playlist. With a catchy hook, the bad gyals wont hesitate to turn up on the dance floor.

Kindly download and feel the song.

DOWNLOAD

Connect with ELSAMAD via Instagram: @elsamad360

BRAND NEW!!!

Ricqy Ultra - Zuma ft Lady Hany

After much success from the recently released joint collaboration on the song Anzo Wurin with Nomiis Gee,  Ricqy Ultra just p...