JARIDA RADIO LIVE!

Tuesday, 3 October 2017

MURADITV - MEYASA MUKE SON NAJERIYA

Muradi TV sun fito da sababbin shirye-shirye wa'inda zai kayattar da masu kalo.

Masu biye da su zasu iya kalon shirye-shiryen su a kan yanar gizo ta shafin su na musamman wato www.muraditv.com.ng.

Ga wani sabon shirin su mai taken MEYASA MUKE SO. A sha kalo lafiya

No comments:

BRAND NEW!!!

Nomiis Gee - Fatima Ft Morell

After dropping the #1 trending single at the moment with the conscious song Babu Lokacin Bata Lokaci , Nomiis Gee surprisingly dropped ...

TRENDING POST(S)