Saturday, 21 October 2017

MURADI TV: MUJALLAR KANNYWOOD


GA SABUWAR SHIRIN MUJALLAR KANNYWOOD A KAN MURADI TV. 


Shirin da ke kawo rahotani na musamman akan abubuwan dake faruwa kai tsaye a cikin masana'antar fina-finai na kannywood tare da shahararen mai gabatarwa Ricqy Ultra. Ku kali abubuwan dake kunshe a cikin wannan makon a kan Youtube Channel da ke kasan wannan rubutun.


No comments:

BRAND NEW!!!

Nomiis Gee - Fatima Ft Morell

After dropping the #1 trending single at the moment with the conscious song Babu Lokacin Bata Lokaci , Nomiis Gee surprisingly dropped ...

TRENDING POST(S)