POWER JAMS RADIO

Thursday, 27 April 2017

MURADI TV: MUJALLAR KANNYWOOD EP6

Ku shakata da wannan labarai a cikin shirin Mujallar Kannywood a kan Muradi TV.KU KALLI WANNAN SHAHARAREN SHIRIN DA KE KUNSHE DA LABARAI TA FAGEN KANNYWOOD DA MAWAKAN GAMBARIN ZAMANI.

MAI GABBATAR DA SHIRIN SHINE @ricqyultra
KALLI TAKAITACCEN LABARI A KAN FIM DIN SARAUNIYYA.  NORTHWEST RECORDS SUN SAKI SABUWAR WAKAR SU MAI TAKEN KOMA BAYA. SA'ANNAN KU SHA KALLO A INDA ABDUL ZERO YA SAKI ALBUM DIN SA A INDA ADAM A ZANGO YA YI WASA A SHIRIN, MORELL YA KARA SHEKARA A KAN SHEKARUN SA, RICQY ULTRA ZAI SAKI SABUWAR WAKAR SA MAI TAKEN "NAGARI" DA DAI SAURAN LABARAI.

KU SUBSCRIBING MURADI TV A KAN YOUTUBE CHANNEL.

No comments:

BRAND NEW!!!

Nomiis Gee - Fatima Ft Morell

After dropping the #1 trending single at the moment with the conscious song Babu Lokacin Bata Lokaci , Nomiis Gee surprisingly dropped ...