JARIDA RADIO LIVE!

Wednesday, 12 April 2017

MURADI TV - MUJALLAR KANNYWOOD EP4

KU KALLI SHIRIN MUJALLAR KANNYWOOD A KAN MURADI TV.


A wannan shirin, ku kali labari a kan fim da jarumai guda biyu zasu hadu su yi, karun shekara wanda babban mai ba da umurni Hafizu bello ya samu, karamawar da aka yi wa fittacen jarumi Lawan Ahmed, Bmeri Aboki ya saki sabuwar bideo,mawakiyya Stainless tana shirin sakan sabuwar waka da sabuwar bideon da Ricqy Ultra zai saka nan gaba da ma sauran labari a kan Mujallar Kannywood.

No comments:

BRAND NEW!!!

Nomiis Gee - Fatima Ft Morell

After dropping the #1 trending single at the moment with the conscious song Babu Lokacin Bata Lokaci , Nomiis Gee surprisingly dropped ...

TRENDING POST(S)