POWER JAMS RADIO

Wednesday, 12 April 2017

MURADI TV - MUJALLAR KANNYWOOD EP3

Ku kalli labarai kai tsaye a cikin shirin Mujallar Kannywood a kan Muradi Tv.


Ku sha kalo a kan wasar da Adam A zango ya yi a jihar Kaduna da karamawar da aka yi masa, an soma shirye-shiryen fara aikin fim din Sultana, Astone ya kara shekara a kan shekarun sa da sauran labarai duk a kan Mujallar Kannywood.

Subscribe to Mujallar Kannywood on Youtube via Muradi Tv for more exclusive contents.

No comments:

BRAND NEW!!!

Nomiis Gee - Fatima Ft Morell

After dropping the #1 trending single at the moment with the conscious song Babu Lokacin Bata Lokaci , Nomiis Gee surprisingly dropped ...