JARIDA RADIO LIVE!

Wednesday, 26 April 2017

DABO DAPROF - INA MUKA KWANA LYRICS


LYRICS
(phone ringing)
(Phone picked) Hello
(Child's voice).....Hello, sunana Fatima

A sa muni wakar Ina muka kwana dan jin dadin duk wata Fatima a duniya.

Intro
Its your Boy Dabo Daprof a.k.a N.S.E BOSS
.
(this beat isn't normal.....hehehe)


Verse #1
Fatima zarau(zara...zara).
A kanki nake yawo.
Muyi aure in bar shago(ki taimaka...ki taimaka).
Ko ina naje ai zan dawo(zan dawo).


Chorus
Ina muka kwana!!!
Masoyiya ta, wayyo Allah.
Ina muka kwana!!!
Batun soyayya, ya zanyi da kaina.
Ina muka kwana!!!
Ki tallapi raina, wayyo Allah.
Ina muka kwana!!!
I can't leave you, har abada, har abada, ah.
Kina da kyau Fatima, kina da kyau.
Kaunar ki ta sakani a gaba.
In ni Talata kyece Laraba.
Dan mu raya sunnan shugaba.
Kina da kyau Fatima, kina da kyau.
Kaunar ki tasaka ni a gaba.
In ni Talata kyece Laraba.
Dan mu raya sunnan shugaba.


DOWNLOAD

Verse #2
In kana da Fatima ka rike ta amana.
In kuna da Fatima ku rike ta da kima.
Fatima Uwa ce ga wasu.
Fatima Mata ce ga wasu.
Fatima Kanwa ce ga wasu.
Fatima Yaya ce ga wasu.
Fatima Jika ce ga wasu.
Fatima Kaka ce ga wasu.
Fatima Kawa ce ga wasu.
Fatima Ya ce ga wasu.
Fatima zarau(zara...zara).
A kanki nake yawo.
Muyi aure in bar shago(ki taimaka...ki taimaka).
Ko ina naje ai zan dawo(zan dawo).


Chorus
Ina muka kwana!!!
Masoyiya ta, wayyo Allah.
Ina muka kwana!!!
Batun soyayya, ya zanyi da kaina.
Ina muka kwana!!!
Ki tallapi raina, wayyo Allah.
Ina muka kwana!!!
I can't leave you, har abada, har abada, ah.
Kina da kyau Fatima, kina da kyau.
Kaunar ki ta sakani a gaba.
In ni Talata kece Laraba.
Dan mu raya sunnan shugaba.
Kina da kyau Fatima, kina da kyau.
Kaunar ki ta saka ni a gaba.
In ni Talata kece Laraba.
Dan mu raya sunnan shugaba.


DOWNLOADVerse #3
Ina..ina..ina..ina..ina muka kwana.
Ina..ina..ina..ina..ina muka kwana.
Fatima you the one that i want.
Fatima you the one that i need.
When i close my eyes i see you.
When my eyes are open you are not here.
Zara..........Zara.......... Zara!!!
And for you am singing this song.
And my love for you is so strong.
And i know that it won't be long.
Before you realize I'm the man for you.
Ah.......
Fatima kece wacce na zaba.
Bani da kowa, Bani da komai.
Ki tallapa mu, Ki agaza mu.
Bani da kowa, Bani da komai.
Bani da kowa, Bani da komai.
Fatima baiwa ce daga Allah, a gun kowa.
Fatima kyauta ce daga Allah, a gun kowa.
Eyyee eyyee eyyee eyyee eyyee!!!


They call me Dabo Daprof.
And I'm the N.S.E BOSS
(this beat isn't normal he he he)
Whimz c production.


DOWNLOAD


Follow Dabo Daprof via

Facebook: Dabo Daprof
Twitter: @dabo_daprof
Instagram: @dabo_daprof

No comments:

BRAND NEW!!!

Nomiis Gee - Fatima Ft Morell

After dropping the #1 trending single at the moment with the conscious song Babu Lokacin Bata Lokaci , Nomiis Gee surprisingly dropped ...

TRENDING POST(S)